NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

CIN CIN MAI KWAKWA

CIN CIN MAI KWAKWA*

_KAYAN HADI_
🌰kwakwa
🌰 filawa
🌰sugar
🌰 kwai
🌰 madara
🌰butter
🌰b.powder

*YADDA ZAKI HADA*_Ki tankade filawa ki zuba baking powder, kizuba kwakwa gogaggiya(grated)kisa butter ki Mirza su hade, saiki zuba madara ruwa cikin sugar ki juya saiya harke. Saiki fasa kwai a cikin filawa ki dauko madara da sugar ki kwaba kina iyasa filabo idan madara ta yi dai dai basaikinsa ruwa ba idan batayiba zaki iya qara ruwa kadan. Shikenan sai ki mulmula ki yanka dai dai shape dinda kikeso saiki soya. Kuma kina iya murza butter da sugar saikisa kwai da madara sai baking powder saiki zuba filawa da kwakwa kamar kwabin cake ko cookies._🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰

Image may contain: food
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts