NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YADDA ZAKI GANE INFECTION TARE DA MAGANINSA A SAUKAKEZamu fara da rabe raben ruwan gaban mace
1. Akwai wanda is milky thick wato ruwan madara

2. Milky Light Ruwan madara amma bashi da kauri sosai

3. Opeaque. Wato fari kalan ruwa yana fita lokacin saduwar aure

4. Fari mai yauki kamar ruwan farin kwai

5. Fari mai kamar danko kamar majina mai kama da spring wanda yake faruwa lokacin Ovulation

6. Ruwa zalla mai surki da Farifari Na Shaawa kenan

7. Menses wato jini
8. Bushewa sosai bayan menses

Wadannan sune nomal ruwan gaban mace
Idan akaga sun gurbata to lalle akwai infection
Kuma yawancin ruwan gaban mace yana nuna sign din halinda uterus wato mahaifa take ciki ne
Kullum mata suna da damuwar infection
Menene Infection?
Ana nufin Reproductive system infection ne
Wato damuwae da ta shafi Private part na mace
Tun daga perinium har Urinary tract duk sune infection din

Wasu kwayoyin cuta ne suke setting a wajen su zama mutum damuwa
Shi wannan infection yawanci ana daukarsa ne a
Bandaki
Da kuma
Jikin mai gida
Akwai kwayoyin cuta da dama masu kawowa
Aciki akwai
Fungal infection
Bacterial infection
Viral infection
Yeast infection
Protozoa

ETC kadan kenan daga chikin abubuwan da ke kawo infection
Wannan mugun cuta idan maishi tayi fitsari a bandaki ki kazo kika yi fitsari turirin ne zai dawo miki ya shiga jikinki daga nanfa shikenan ya zama annoba
Idan kina da miji dole sai kunsha magani tare idan ba haka baza ku taba wakewa ba

Daganan zai shige miki gaba ya zo mahaifa daganan zai watsu har cikin Pelvic region din ya zama PID wato
PELVIC INFLAMMATORY DISEASE
📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝
Shi kuma PID yana hana haihuwa yana saka cancer idan baa treating ba Alamominta sune akwai
1. Kaikayi
2. Farin ruwa mai kauri
3. Kuraje
4. Ciwon mara
5. Ciwon baya
6. Yawu kamar mai ciki
7. Idan mace tayi fitsari zataji zafi
Kadan kenan daga cikin alamomin da mace zataji
Amma wasu alamomin sun danganta da causitive agent din ne
Wato abin da ke kawo cutar
Yawancin Ana treating infection da wasu strong antibiotics ne

ME NENE YAKE HANA INFECTION WARKEWA
📝📝📝📝📝📝📝📝📝

Ko wace macw na fama da wannan cutar sai kadan da suka gano sirrin yadda ake maganceta kokuma suka fahimci preventive measures din
Dalilan hana warkewa
1. Tsarki da sabulu
2. Rashin shan magani miji da mata ko da kishiyoyi
3. Yawan anfani da magungunan mata
4. Rashin tsabtar Undies
5. Tsarki da dettol
6. Rashin dinke mace lokacin haihuwa
7. Rashin tsabtace bandaki
8. Rashin dacewar magani
9. Yin test don a gano asalin kwayar cutar don a bada maganin da zai kashe ciwo wato ayi test din MCS

TREATMENT
Antibiotic
Anti fungal
Anti viral
Flagyl domin shi flagyl antagonists na Anti biotics ne dole a duk wani yanayi da zaa sha anti biotics a sha
Akwai su
COTOZOL TZ
A DAYS KIT

Da kuma sauran su
Sai dai self medication is very bad what ever d case may be kuje asibiti for proper management Allah ya bamu saa
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts