NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YADDA ZAKI GANE CEWA KINADA BUDADDAN FARJI 2


YAYA ZA'AI KI GANE CEWA KO KINA DA BUƊAƊƊEN GABA?
1. Mafi yawan mata masu fama da matsalar buɗaɗɗen gaba
na fama da matsalar rashin riƙe fitsari , wato ɗigar fitsari.
Digar fitsarin zata iya faruwa a lokacinda kika ɗauki wani abu
mai nauyi, ko lokacinda kika yi dariya, tari, ko atishawa.
Wannan alamace cewa mace nada budadden gaba.Yawan
shekaru, yawan haihuwa , yawan jima'i, tiyatar likita (ƙarin kofa)
ko wani rauni a gaban mace, ko tsayawar al'ada (menopause)
saboda karancin sinadarin "estrogen" na iya sanya raunin
tsokokin farji wanda daga ƙarshe zai iya haddasa buɗewar
tsokokin bangon farji masu matse zakari .
2. Hanya ta biyu da zaki iya sanin ko kina da gaba mai faɗi
itace: ki saka ɗan yatsanki guda (manuni) cikin gabanki
sa'annan kiyi ƙoƙarin matse dan yatsan da tsokokin farjinki.
Idan har ki gwada yin hakan kuma ya zamanto baki iya jin kina
matse dan yatsan da farji to zaya iya zama kina da babban
wuri. Bugu da ƙari, idan kika saka yatsa 2 ko 3, misali
manuninki da kuma yatsan tsakiyar hannnunki (mafi tsawo) ,
kuma baki ji wata alamar bangon farjinki yana matse yatsun
ba to yiwuwar itace kina da buddden farji.
3. Idan ya zamanto yana da wuya kamin kiji ƙololuwar dadi
(orgasm)/kawowa lokacin saduwa. Yana iya yiwuwa alamar
budadden gaba ne. Haka kuma, raguwar jin dadi ba kamar
daba shima na iya zama alamar.
4. Idan ya zamanto mace tana wasa da gabanta domin biyan
buƙatarta kuma tafi sha'awar ta saka wani babban abu a
gabanta akan ƙarami - wato bata jin dadin ƙaramin abu idan ta
saka a farji sai babba. Shima alamace cewa mace nada girman
farji. A baya munyi bayani da tsoratarwa akan
wasa da gaba. Yana da illa ga lafiya da rayuwar auren 'ya
mace. Don haka sai a kiyaye.
5. Idan ya zamanto kina shan wahala kamin ki gamsar da mai
gidanki wajen jima'i ba kamar
daba.
6. Idan ya zamanto sai kin matse ko haɗe cinyoyin ki biyu
sosai sa'annan kike jin dadin jima'i da maigidanki. Wannan ma
yana iya zama alamar budadden gaba.
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts