NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

Wace ce wawiyar Mace??? Shiga ciki domin samun amsa

Wace ce wawiyar Mace???
@
@
-Wawiyar mace ita ce wacce in mijinta ya bata kudin
cefane bata karba hunnunta bibbiyu tare da godiya
-Wawiyar mace ita ce bata yabon mijinta a dukkan
gwanintar da ya yi mata
Wawiyar mace ita ce wacce bata yin ado da kwalliya don
mijinta ya gani
-Wawiyar mace ita ce wacce ba ta yi wa dangin mijinta
kyauta, musamman mahaifiyar mijin ko mahaifinsa ko
kannensa ko yayyensa
-Wawiyar mace ita ce ta ke musu da mijinta
-Wawiyar mace ita ce ta ke daga muryrta sama da muryar
mijinta
-Wawiyar mace ita ce wacce sai a lokacin da mijinta ya
shirya tsaf don ya tara da ita, za ta ce masa tana bukatar
ta shiga ban daki don ta yi fitsari ko kashi
-Wawiyar mace ita ce in mijinta na jima’i da ita sai ta
kwanta ta mimmike kamar wata gawa ba tare da yin wani
salo da zai ja hankalin mijin ba
-Wawiyar mace ita ce mace kazama
-Wawiyar mace ita ce wacce ba ta kula da dan kamfan
mijinta da gajerun wandunansa da duk wasu kananan
kayan da ya ke sanyawa a ciki
-Wawiyar mace ita ce macen da ta ke iya yi wa mijinta sata
-Wawiyar mace ita ce macen da za ta iya cin amanar
mijinta.
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts