NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

MATSALOLINMU MATAπŸ’–πŸ’˜ YANDA MACE ZATA TAIMAKI KANTA IDAN HAIHUWA TAZO BA MATAIMAKI


πŸ’˜πŸ’–MATSALOLINMU MATAπŸ’–πŸ’˜
YANDA MACE ZATA TAIMAKI KANTA IDAN HAIHUWA TAZO BA MATAIMAKI
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
Macen da bata taba haihuwaba tana shiga wani yanayin daba lallaine ta gane kansuba , to a bunda zaki farayi a lokacin da cikinki yashiga wata tara wato watan haihuwarki wala Allah bakida kowa a garin da kikayi aure, ko ba mahaifiyarki kusa ko mujinki baya bari kiyi muamala da mutane , ko kishiyar hakan , to ga mafita
πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’–
ABUNDA ZAKI TANADA NA KAYAN HAIHUWA
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’–Reza
πŸ’–Bakin zaren dinki daya
πŸ’–sabun salo ko baby soap
πŸ’–man zaitun or olive oil
πŸ’–dabino
πŸ’–pampers or napkin
πŸ’–pad or tsumma me tsafta
πŸ’–man habba
πŸ’–man kadanya
πŸ’–zuma
πŸ’–garin farin yaji
πŸ’–fitilar kwai
Zaki tanadi wadannan saboda nakuda zata iya zuwan miki kowane lokaci ko dare ko rana ko ana ruwan sama ko bakowa a gidanki ko bakida kudi a wayarki
πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’–
WANE ALAMU ME CIKI ZATAGANI TASAN TAFARA NAKUDA
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’– ciwon mara
πŸ’– rashin motsin abundake ciki
πŸ’– digon jini kadan me hade da dan yauki
πŸ’– ciwon kuturi
πŸ’– yawan yin futsari akai-akai
πŸ’– rashin jin dadin system najikinki
STAPES NA KARSHE DAZAKI SAN NAKUDA KIKE
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’– Fashewar faya (FAYA : wani ruwane dayake fashewa daga cikin mahaifa yake zubowa mace saboda yasa hanyar haihuwa yayi yauki yakuma yi laushi , idan dah yatashi fitowa zesamu sauki itama bazatasha wahala ba
πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’–
WARNING: masu chiki ku guji shan maganin zaki, shi ruwan zakinnandazakuga yana zubowa mace me yauki , tobazakibane ruwan mahaifane magani yake tilastashi yake fitowa a hankali to daga lokacin da ruwan mahaifa ya kare yaronki mutuwa zeyi sbd a wannan ruwan yake rayuwa kuma inya tashi fitowa koda ya rayu zaki ganshi karami, kuma hanyarki ya bushe sbd ba ruwa me yauki, karshe se ankaiga operation
πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’–

YAZANYI NA KARBI KAINA IDAN ZAN HAIHU
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜

πŸ’– Nutsuwa: karkisa tsoro aranki ki nutsu tsaf kuma ki hada hankalinki guri daya
πŸ’– tsugunno: dakinji kina yunkuri lallai kiyi kokarin tsugunnawa ki kama wani abun me kwari
πŸ’– Nishi: kidinga nishi kadan kadan saboda kar karfinki ya kare da wuri , se haihuwar tazo gadan gadan sannan zakiyi nishi
πŸ’– Ruwa: anason kiyita shan ruwa akai akai saboda samun qarfin jiki
πŸ’– πŸ’– πŸ’– πŸ’–
YAZAN NAGENE HAIHUWA TAZO
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’– fashewar faya
πŸ’– zakiji kai ya lekokidinga yi kina saka hannu
πŸ’– zakijinishi me qarfi yazo miki da kansa
πŸ’– zakiji kasusuwanki suna bubbudewa suna kara

πŸ’–Anaso kamin alamun haihuwa su kankama ki shinfida ledarki ta suger wankakkiya , sbd yaro ya fado akai,
πŸ’– lallai kisaka hannu ki tare kan yaro kamin ya fado
πŸ’– idan kai ya fito kikaji jiki shiru be fitoba seki raba kafarki biyu kisa yan yatsunki biyu manunai kisaka a gabanki ki kamo kafadar yaro ki jaws a hankali ze fito
πŸ’– yaro yana fadowa seki saka hannu biyu ki jijjiga mararki zakiji mahaifa ta taho
πŸ’– lallai se mahaifa ta fado sannan zaki tashi , seki dakko reza ki dora dan yatsanki tsayinsa biyu sannan seki yanke , kisaka bakin zare ki daure cibiyar seki ture yaro gefe
πŸ’– ki daure mahaifa a leda da jinin wajen ki samu tsumma ki goge wajen
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹Semun hadu a part 2πŸ’‹πŸ’‹
Daga Adminns na MATSALARMU MATAπŸ’–
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts