
Zaka rika maimaitawa daga lokaci zuwa lokaci.
Idan kuma Qarfi ake bukata, asamu Mazakutar Karakanda (wani dabba mai Qaho reshe-reshe). Idan ba’a samu na Karkandan ba, anemi na namijin Gada (akuyar jeji).
Idan shima bai samu ba, sai ayi dana ‘Dan-Akuya wanda ba’a dandake ba.
Ka daka Mazakutar aturmi.
Sannan ka shanya ya bushe. Idan ya bushe a rika ci da cukwi.
To insha Allahu Mazakutarka zata girma kasamu karfi
admin maijidda bello kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata (sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya.
HATSI:
1. Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake samarwa daga gareta.
2. Shinkafa.
3. Wake.
GANYE:
1. Albasa.
2. Galik.
3. Karas.
4. Dankali.
5. Kwakwa.
'YA' YAN ITATUWA:
1. Ayaba.
2. Mangoro.
3. Tuffa.
4. Abarba.
5. Kankana.
6. Lemo.
7. Goba.
8. Yazawa.
DABBOBI:
1. Tsuntsayen da suka halatta aci.
2. Yan shila.
3. Naman kifi.
4. Agwagwa.
5. Naman shanu.
6. Hanta.
ABINDA DABBOBI SUKE SAMARWA:
1. Madara.
2. Yogot.
3. Ruwan zuma.
4. Kwai.
5. Bota.
Hakika su wadannan dangogin abincin na kara ruwan maniyyi a jikin dan Adam, kuma suna motsar da sha'awar jima'i tare da samar da kuzari ga uwargida ko amarya ko shi kanshi angon.
An samo daga sayyidina ALI KARAMALLAHU WAJAHAHU WA RIDIYALLAHU ANHU yace: wani mutum ya gayawa Manzon ALLAH S.A.W cewa bashi da 'ya'ya saboda rashin abinci mai sanya kuzari, sai Manzon ALLAH S.A.W ya umarce shi daya rika cin kwai