Kisamu karas ki wanke Sosai saiki markada ki tace ruwan kisamu kwalba mai kyau ki zuba aciki kullum da daddre inzaki kwanata saiki diga a idonki Inshaa Allah zakiga sakamako mai kyau Takundai *admin maijidda Bello *✍️