NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YADDA AKE YIN SIT-BIRTH (SHIGA RUWAN ZAFI) GA MATA


YADDA AKE YIN SIT-BIRTH (SHIGA RUWAN ZAFI) GA MATA

Gaskiya kasancewar yadda nake ganin iyayen mu mata ke amfani da shiga ruwan zafi ba tare da kiyaye ka'idoji ba, don samun biyan bukata a kan abinda suke nema.

Ladduban da ya kamata ki kiyaye yar uwa gasu kamar haka

1-shaving (Aske gashin farji da gashin dubura)

Dole ne ya zama kin aske gashin kan farjinki da gashin da ke duburarki ta yadda ruwan zafin ko na maganin zai samu daman wucewa zuwa ga naman farji na waje da na ciki. Idan baki aske gashin ba to gsky zai zama gashin ki kike dafawa ba farji ba, shi gashin zai dinga rike maganin, bazai bashi daman ya shiga da kyau ba, amma in kika aske kW kanki zaki San kina gasa gun da kyau Sbd haka ke da baki taba askewa ba ki gwada askewa ki shiga ruwan zafi zaki Ji banbanci sosai da wancan lokacin da kika shiga baki yi Aski ba

2-bude cinyoyi a lokacin da kk cikin baho

Tabbas bude cinyoyin shi zai kara Bawa naman gun damar kar6ar ruwan zafin nan ya shige ki sosai kuma ki samu biyan bukata a kan abinda kk nema yadda ya kamata, idan kk shiga ruwan zafi kuma kika tsuke cinyoyi kenan ruwan zafin bazai wuce ya je inda ake so ba! Sbd haka ki bude cinyoyinki sosai musamman mata masu Manyan cinyoyi sorry to say

3- karki zauna daram dam a cikin bahon ruwan zafin

Babu shakka mafi yawan mata basu ma iya zaman bahon ba sai kiga mace ta share mazaunai a cikin baho ta yi zamanta damass wai ita tana sit-birth ta Yaya ruwan zai shige ki bayan kin zauna a kan kofar gun kin rufe ta a haka ake ba!

Yadda ake shine zaki tsugunna ne kuma zaki zauna ne, wato ba duka zaki zauna ba, rabi da rabi ake zama, ya zama kina ciki amma ba a zaune daram ba, ta yadda zaki tsumbula gun ya shige ruwan amma kar ya ta6o kasan bahon bare har ki zauna ciki damass, wannan shine yadda ake yin sit-birth a takaice.
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts