NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

SIRRIN GYARAN JIKI idan kinsaba gyaran jiki baya yi miki to YAR UWA KI GWADA WANANN Wanann sirri ne Saikinfi yar indiya yar uwa


Yar uwa ki rike fruit
Fruits πŸ‰ suna daya daga daga cikin abubuwan dasuke gyara jiki da fata

1 carrot πŸ₯• yar uwa ki yawaita cin carrots πŸ₯• ki dinga gogawa ki matse ruwan ki zuba a roba saiki samu Audiga kidinga dan gwalawa kina goge fuskarki dashi kafin kishiga wanka

Yar uwa nabaki sati daya
Zaki sha mamaki

KARKU DAMU ...ANA TARE.
Admin maijidda bello ke gaisheku ✍️

GA SABULUN NEEM(DALBEJIYA
ME CIRE GAUTSIN FATA,ACNE,PIGMENTATION,PIMPLES HARDA SCARS.

1-Wanke ganyen neem ckn tafin hanunki ki markada a blender ....ki debi cokali biyu.(2spoon).
2-kowani irin sabulu(1).
3-Aloevera gel(1 spoon).
4-vitamin E (2 capsules).

Se ki hadasu ki garwaya kisa a containern da kika shafa verseline dan karya kaama.
Asa a fridge na 24hour

A fito shar yan uwa.πŸ˜€πŸ˜‚πŸ˜

GA KUMA SABULUN GWANDA MAI MAIDA MACE YELLOW TAMKAR TAYI DILKA,LAUSHI,TSANTSIN FATA.

1-Rabin Gwanda xaki markada sose.
2-sabulu (1)me dauke da vitamin E ....
In babu kuma kisa kowanne
Amma xaki saka VITAMIN E CAPSULE (2)/
3-Glycerine(2spoon).
4-0live oil(man xaitun(2 spoon).
5-coconut oil(1spoon).

Anarka sabulun ,asa markaden gwandan da sauran hadin ajuye aroba yayi 24hour asha wanka

INDE JIKINKI BA TATTAREWA KO BUSHEWAN FATA .....TO A TAAKE XA KIGA KIN CANJA IN KIKA SHAFA.

GYARAN FUSKA
HANYOYIN GYARA FUSKA T YI SUMUL T YI HASKE KURAJE SUFITA
A)Tumatir
B)madarapeak
Kihadesu guri guda ki kwaba daidai yanda xai isheki saiki shafa afuska y samu tsayin 30mnt sannan ki wanke yana gyara fuska sosai kigwada yar' uwa
2)GYARAN FUSKA N 2
A)naskopy
B)kwai
Kijuye nascep dinki in naledane kira b shi uku saikidau kashi 1 kifasa kwanki kicire kwanduwan amma inkina so kiyi fari xaki iyasaka kwanduwan saikijuye akan nescap din ki kwaba kishafa a face dinki kamin kishiga wanka inyayi 30mnt ki wanke hmm xakisha mamaki
GYARAN FUSKA NA UKU
Kisami tumatir nunanne ki kwashe yayan ciki k xubar saiki dinga gogawa a fuska kan kishiga wanka yanada kyau sosai b rin a gun me kuraje

☀☀AMFANIN LEMON TSAMI ☀☀

1 GYARAN FUSKA: ana amfani da lemon tsami wajen kau da kurajen fuska fimfus da kyasbi yana sa fuska ta kara kyau, yadda ake amfani dashi araba daya gida biyu rabin za'a goge fuska dashi za'ayi haka na wasu lokuta amma a kiyaye idanu kuma kar a shafa a shiga rana sai an wanke tukunna.
2 DATTIN HAKORA DA WARIN BALI: ayi amfani da brushin wanke baki da ruwan lemon tsami a wanke hakora zasu fita kar baki zai daina wari, amma kar arinka wankewa akai akai sai lkc zuwa lkc saboda zai iya raunana karfin hakora.
3 WARIN KASHI (hammata) idan ana fama da ciwon warin kashi ko rashin tsaftace hammata yadda ya kamata idan ana shafa lemon tsami a hammata zai kauda warin.
4 RAGE KIBA DA TIMBI (teba) wanda ke bukatar haka ya samu lemon tsami daya a ruwan sha da bai wuce kofi daya ba a dinga sha lkc lkc kiba da teba zasu sabe.
5 RAUNI (ciwo) sabon rauni da bai wuce hankali ba, da zarar an matsa lemon tsami zai kame.
6 RAGE SHA'AWA: ana shan lemon tsami da lipton dan rage sha'awa.
7 MAKER0: ana amfani da lemon tsami akai akai zai mutu.
8 AMOSANI: ana goga lemon tsami akai bayan an aske gashi kan.
9 KARNI: ana amfani da lemon tsami wajan kawar da karni.
Amma a kula, idan mace ta yawaita amfani da lemon tsami to zai rage
mata sha'awa, haka mata masu ciki kada su yawaita amfani da lemon tsami, masu gembon ciki wato olsa suma su kula wajan shan lemon tsami, Amma dukkan wadannan zai masu illah ne in sun sha a ciki ba wai shafawa ba.
YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJAN GYARAN FATA

Lemon tsami da zuma ki debi rabin cokalin ruwan lemon tsami da rabin cokalin zuma sai a kwaba su daga nan ki shafa a fuskarki na tsawon minti 15 sannan ki wanke da ruwan sanyi.
Idan kina da fata mai gautsi to zaki iya hadawa da man zaitun. Lemon tsami da nono, zaki hada rabin cokalin ruwan lemon tsami da rabin cokalin nono (amma anfison kindirmo) sai ki kwaba sosai bayan hka sai ki shafa a fuska.

NA BARKU LAFIYA.......

Daga πŸ’πŸ’πŸ’ SIRRIN YA MACEπŸ’πŸ’πŸ’

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts