NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

MAFARKIN NAQUDA KO JARIRAI ALOKACIN DA MACE KE DAUKE DA JUNA BIYU.* : Daga zauren khulafa'ur-rashiidun :

MAFARKIN NAQUDA KO JARIRAI ALOKACIN DA MACE KE DAUKE DA JUNA BIYU.*
:
Daga zauren
khulafa'ur-rashiidun
:
Asslamu Alaikum Alamun namijin dare
Komafarkin mikowar jariri
Toni har mafarkin naguda sosai kamar gaske nakeyi, Kuma in inadauke da ciki nake mafarkin wancen Cikinma Haka nayi tafama har ALLAH ya kaddara yarinyar nahaifeta ba rai, To Yanzu Ma ina dawani Cikin Kuma mafarkin yadawo atemakamin
:
*****
:
Walaikumussalam......
Tabbas wannan mafarkai da kikeyi yana daga cikin alamun jinnu domin su keyin haka dan su lalata cikin mace ko su hanata aihuwa ko kuma su kashe jariri tun aciki
Hanyoyin magance wannan matsala shine ⤵️
Nafarko de ki dinga yin alola kafin kiyi barci kuma kiyi addu'ar yin barci karki kwanta haka.
.
1-Garin Habbatus Sauda Cokali 7.
2- Garin tafarnuwa cokali 5.
Ahadasu acikin zuma kofi guda, agauraya a ajiye. Sannan ki rika
shan cokali 3 kullum da safe bayan kin karya. (after breakfast).
Zaki cigaba da yin haka har 15 days
.
Inkuma zaki iya ki dinga shan zaitu LAUZ koshima ya isheki in sha ALLAH. shima amma se kin karanta ayoyin Ruqa aciki.
.
Sannan ki samo nono da man zaitun ki dora nono akan wuta inya tafasa seki dauko man zaitun ki tofa ayoyin ruqya acikin man kina sha
.
Ki hada man zaitun dana habba yazama shine kawai man shafawarki harki aihu
Kuma ki yawaita yin azkar na safiya da mairaice kuma ki yawaita yin karatun qur'ani.
.
Inkikabi wayannan hanyoyin insha ALLAH zaki warke
.
✍Jamila Dahiru Muhammad
(Muhsinat Datti)
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts