NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

LIKITOCI SUNCE BAZAN IYA HAIHUWA DA KAINA BA........* : DAGA ZAUREN 📕 *HISNUL-MUSLIM*
*LIKITOCI SUNCE BAZAN IYA HAIHUWA DA KAINA BA........*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL-MUSLIM*📕
:
*TAMBAYA*
Assalamu alaikum malamanmu dafatan kunanan lafiya Dan Allah malam inabukatar adua agunku sannan inaso ataimakamin da adua dazandingayi naje asibiti sunce yaron dakecikina akifeyake yanzu saidai siyimin aiki kokuma sujuyamun yaron gidan danake sukuma sunabani rubutu inasha Dan Allah malam kutaimakamin dawata adua wanada zandingayi aruwa inasha basainasha rubutunba kuma yanadakau insha rubutun nagode
:
*AMSA*
Wa alaikumssalam warahmatullah
.
Game da shan rubutu gaskiya bayan haramcin shi akwai kuma cutar da lfiya a tartare da shan shi dan haka beya halatta shan shi din
:
Addu'o'i kuma akwai su sosai kuma in Allah yasa zaki samu ku rabu lafiya
Ku karanta fatiha da falaki da nasi da suratul ikhlas a ruwa da kuma
.
Wannan addu'ar
Bismillahi arqee wallahu yashfee minkulli da'in yu'uzee minkulli nafsin au ainu Hasidim ALLAHU yashfee bismillahi arqee
:
Da kuma wannan
Allahumma rabban NASA azhibul ba'as washfi antasshafii lashifa'u I'll a shifa'uk ,shifa'an layughadiru saqma
:
Ki karanta wadannan addu'o'in a ruwa se ki juye ruwan a wani makai me yawa se Ku dinga shan shi lokaci bayan lokacin
Allah ya yaye
:
*HABEELAH SURAJ ASSALAFEEY*
Abu Abdul rahman
.
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
‎(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ï»­َﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِï»»َّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَï»´ْﻚَ ((
====================√
Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts