NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

BA TSAFI BANE YADDA ZAKI KARAWA NONUWANKI GIRMA DA KANKI CIKIN SATI 2kacal


YADDA ZAKI KARAWA NONUWANKI GIRMA DA KANKI

Assalamualaikum yan uwa Barkanku da kasancewa dani acikin shirinmu na gyaran jiki wanda ni admin maijidda bello ✍️ nasaba kawo muku.......

Fatan alkairi agare ku masoya Allah ubangiji ya hadamu a gidan aljanna dauwamammiya πŸ™

Topic: GYARAN NONO WATO HANYOYIN DAZAKIBI KIKARAWA KANKI NONO

to kowacce macece da irin nononta wasu nasu yanada girma wasu kuma kanana

To masu kanann nonuwa
Idan Allah yabaki karamin nono
Kuma oga yana yawan complained akan kankantar su to yar uwa karki daga hankalinki ki kwantar da hankalinki kikuma sa aranki insha Allah idan kikai wannan hadin zaa dace πŸ‘

Wannan hadi is not magic abubuwan da ake bukata

1- man zaitun karamin kofi 1

2- yayan hulba cikin hannu daya darabi ko rabin kofi

3- yayan habbatussauda shima rabin kofi ko cikin hannu daya darabi

YADDA AKE HADAWA ☺️

From admin maijidda Bello ✍️
@ πŸ’πŸ’πŸ’ SIRRIN YA NACE WHATSAPP GROUP πŸ’πŸ’πŸ’

kisamu kwano ko karamar tukunya mai kyau ki dora akan wuta
Saiki zuba man zaitun din aciki
Idan yayi zafi kadan saiki zuba yayan hulba acikin man saiki juya saiki kara zuba yayan habbatussauda shima acikin man saiki sa cokali ki kita juyawa harna tsawon minti 20 saiki sauke
Kibarshi ya huce
Idan ya huce saiki dauko abin tace shayi ko dai rariya ki tace man acikin roba saiki samu wata yar roba mai kyau ko kwalba koda ta magani ce ki wanke kigoge saiki zuba man aciki kirufe

Admin maijidda Bello ✍️ fatan alkairi masu Karatu

YADDA ZAKI AMFANI DASHI

Massage πŸ’† your Brest with the oil for 20 minutes do this for 3 weeks before sleeping yar uwa zaki sha mamaki saiki sa bra wadda ta matseki sosai --------

Notice = you can store the oil for a month zaki iya yi dayawa ki akiye harna tsawon kwanaki idan ya miki kuma zaki iyayi dayawa ki zuba a kwalabe kidinga siyarwa kinga shikenan kinsamu sanaa

Idan ya karbeki sosai zakiga saka mako cikin sati 2
Visible differences could be seen after 2 weeks

This is miracle oil and works like magic you a tighten bra to tight your Brest after massage πŸ’†

Fatan alkairi masoya

Idan kika gwada yayi miki
Basaikin gode min ba
Kiyimin addua tare da fatan alkairi

Takunce dai

Admin maijidda Bello ✍️
@πŸ’πŸ’πŸ’SIRRIN YA MACE GROUP πŸ’πŸ’πŸ’

Don't edit dan Allah
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts