Maganin kuraje pimples da habbatisauda
Domin magance matsalar kurajen fuska wanda ake cema pimples.
Zaa samo garin habbatisauda sai ahada da man simsim sai kuma ahada shi da garin alkama cokali daya, sai ashafa a fuska idan zaa kwanta, da safe kuma sai awanke fuska da ruwan dumi, da kuma sabulu, malam mutum zai cigaba da yin wannan har zuwa Sati daya.
Malam yace kash inama da ace bayan haka kuma kasamo zait habbatil baraka kana zubawa kadan acikin wani nauin abin shanka mai sanyi. Insha ALLAH dakayi mamaki.