2_ Na 'yar'uwa ki nisanci abu mai yawan kitse.
3_ Na uku ki nisanci yawo kafa ba takalmi da zama akan tantagaryar sumunti.
4_ Na hudu idanso samu ne ruwan tsarkin ki kar ya
zama ruwan dumi.
5_ Na biyar ki nisanci abubuwa masu matsanancin
zaqi.
6_ Na shida in da so samu ne, ki mayarda kayan
ganye (fruits) 🍉🍌🍏🍓🍍🍅🍒🥕🍐🍊su zama abincin ki.
7_Na bakwai ki mayar da 'ya'yan itatuwa (Fruits juice) 🍷🥃su zama
ruwan shanki.
8_Na takwas ki koyi vegetable soup (miyar ganye)🍀domin tana bada
ma'ana da Gyara jiki.
9_ Na tara Ki mayarda kankana 🍉ta zama abin shanki kullum safiya.
10_Na goma ki mayar da kifi 🐟ya maye gurbin nama.
11_Na sha daya idan kuna da hali, hanta da koda da zuciya su zama
sune namanki... Ke kanki zakiji bambanci tun Kafin Auren haka idan kika fara rayuwar auren kuwa ba magana.
12_ Abu na karshe shine yaya kuka
mayarda kwanciyar aure?
"Baby search"?
Tambayi kanki da kanki ki bama kanki amsa...🍌👙
Amaren satin nan Allah ya bada zaman lafiya
Wanann shine hadin 👇👇
*Hadin Kazar🐓 Amare*
Yanzu zamuyi bayanin sirrin dafa kazar Amare wanda idan har mace tayi kafin Aurenta da kamar sati 1 zataga amfaninsa,
Irin wannan ne idan baki San sirrin ba zakije ki saya da tsada. 👋🏽
Koda yake wasu kiwa ke hanasu yadawa da Kansu.
To ga sirrin
Yadda ake :
Anaso kisamu bushashen ganyen magarya da kanunfari da idon zakara duk ki hadasu waje daya ki dakasu ki tankade su zama gari to idan kika samu:
Budurwar kazar🐓 kika gyarata saiki zuba wannan garin acikin tukunyar sannan zaki iya zuba kayan miya yanda kikeso.
Bayan ta dafu saiki cinye gaba daya.
Yana saka Farjin mace ya kumbura ya ciko da Ni'ima, kuma yana karawa mace dàn dàno...
Matar Aure ma zata iya wannan Hadin ba lallai sai Amarya ba.
©️15'Shawwal'1439 A.H