NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

UTERINE FIBROIDS —————---------- Wannan wata cuta ce dake shafar mahaifa (uterus) ta mata

UTERINE FIBROIDS
—————----------
Wannan wata cuta ce dake shafar mahaifa (uterus) ta mata

Kusan mafiyancin mata suna da wannan cuta sai dai basu Sani ba kasancewar akasarin cutar bata haifar da zafi/ciwo a jiki face takai wani matsayin

Wannan cuta wasu kurarraji ne ke futowa mahaifa a ciki (inside) ko a wajen mahaifar (outside)

Alamomin Cutar
-----------++++------
★ Heavy menstrual bleeding (zubar jini mai yawa yayin al'ada)

★ Menstrual periods lasting more than a week (Al'adar da ta wuce sati 1)

★ Pelvic pressure or pain (Yawan ciwon qugu)

★ Frequent urination (Jin zafi yayin fitsari)

★ Backache or leg pains (Ciwon baya ko kadai)

Abubuwan da ke kawo cutar
-------+-+++-—---------—--------
Ababe dake kawo ta guda 3 ne:

1. Chanjin Yanayin halitta

2. Amfani da sinadaran neman qiba, hana daukar ciki, d s s

2. Chanjin sinadarin girman jiki, kamar Insulin-like growth factor

Matan dake kan hatsarin kamuwa da wannan cuta
-----++++++------------—-----
Wadannan matan guda 3 ne:

1. Matan da suke da tarihin cutar ga mahaifiyar su (genitically)

2.Chanjin sinadarin Halitta (estrogen & prostrogen)

3.. Chanjin Yanayi: mata masu tu'ammali da shan giya, kwayoyin hana daukar ciki, rashin wadataccen Bit D, da sauran su.

Yaushe ya kamata kije ki ga likita ?
---------------------------------------------
Da zarar kinga/kinji wadannan alamomi to ki garzaya gun likita

★ Pelvic pain that doesn't go away (ciwon kugu wanda yaki tfy)

Bissalam,
Naku: Jamilu Gora
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts