NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

SIRRIN TSOTSAR. NONON MACE


*BINCEKEN LIKITOCI MASANA DABI'AR HALITTAR JIKIN DAN ADAM.*

Nazari: TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE.

Nonon mace ya na da jijiyoyyi da kuma nama ta yadda kana tabawa yake kai sako zuwa ga jikinta ko kuma kwakwalwarta.

Maza nason tsotsar NONON mace, kamar yadda suma matan suke so a Tsotsar musu shi. Amma wasu Mazan suna daina tsotsar NONON matansu da zarar sun sami ciki saboda sun yarda da cewa ruwan NONON mace ya na da illah ga Lafiyar manya.

SHIN BABBAN MUTUM NA IYA SHAN RUWAN NONON MACE?

Ruwan NONON mace ya na da amfani a wurin manya. Yana karawa namiji kuzari kamar yadda yake yiwa kananan yara.

AMFANIN TSOTSAR NONON MACE

Ya na taimakawa wajan daidaita tsarin tafiyar jinin jikinta. Sannan Idan ana tsotsar NONON mace na lokaci mai tsawo yana sa bugun zuciyarta ya karu zuwa 110 a duk minti daya. Sannan yana zamarwa mace kamar motsa jikine da kuma samun karin lafiyar jikinta.

AMFANIN TABA NONON MACE GA LAFIYAR JIKINTA

Wannan magani ne nagaske, taba NONON mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan kuma wannan nishin da mace takeyi na sama da sau 60 a minti daya yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta.

Kada mace ta ringa hana shan nononta domin kuwa hakan zaisa ta rashin kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta.

Masana sunce shan NONON mace da kuma tattabashi yana kare nononta daga kamuwa da Kansar nono.

Idan kina cikin matan da batajin dadin kwanciya da namiji, to kisashi ya dinga matsa nononki sannan yayi wasa da kan NONON hakan yana saurin motsa sha'awar mace ta yadda zata samu gamsuwa da namijin dake kwantawa da ita.

MACE IDAN KINA SHAYARWA KIBAR YARON YASHA NONON DAGA JIKINKI DA ZARAR YA BUKACI HAKAN.

IDAN KUMA MIJINKI NA DA BUKATAR TABAWA SHIMA KIBARSHI YA TABA SANNAN YASHA NONON DOMIN YIN HAKAN SAMUN NASARANE A GAREKI

AMFANIN NONON MACE GA NAMIJI

Ruwan NONON mace yana taimakawa wajan kare mutum daga kamuwa da ciwon Kansa. Da kuma wajan narkewar abinci. Sannan a shawarce ana son kullum kasha ruwan NONON mace dan kare kanka daga kamuwa da cututtuka.

wannan sakone daga hukumar da ki nazari kan dabi'ar halittar jikin dan Adam ta Duniya.
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts