NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

DANKALI MAI NAMA






🍠Dan kali da nama 😋 kayan hadi. Dankalin turawa 🍠 nama me kyau 🍖 attaruhu 🌶 albasa 🌶 magi kori mai 🍶🍜 kwai🍜 yadda xaki hada kiferaye dan kalinki ki wanke kixubamasa ruwa da gishiri yadahu amma kar ya dahu sosai sai ki sauke ki dora namanki kisa magi da kayan kanshi da albasa sai yar tafar nuwa kadan kirufe ya dahu sosai sai ki sauke ki kawo attaruhu da albasa magi kori kidaka yayi lau shi sai ki dora mai awuta kixuba kidan soya ba sosai ba ki sauke sai ki dakko wannan Dan kalin kisamu huka siririya kidunga rarake tsakiyarsa kina dakko naman kina sakawa agurin sai ki ajiye shi gefe haka xaki dungayi har kigama sai ki kada kwai kidunga tsomawa kina so yawa 😋🌮🍠🍔🌶🍖🌮😋😋😋😋by admin
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts