NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

RASHIN SHA"AWAR SEX (jimai)*RASHIN SHA'AWAR SEX....*


Dukkan Mace matar aure ko budurwa data samu kanta a yanayi na rashin sha'awar namiji to gaskiya ta hadu da kalubale a bangaren zaman aure.

Zata fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin dadin saduwa dashi.

Ballantana ace tanada kishiya ?☹️

Shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin.

Kokarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso
Hakika wasu matan tun suna 'yan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci wai da sunan ya rage musu sha'awa.

Wasu har jar kanwa suke jikawa da lemon tsami sunasha don ya rage musu sha'awarsu 😳

kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumiba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha'awa ajikin mace ko namiji ba cuta bace
amma rashinta kuma cutace bazaki gane hakanba saita faru dake koda yake namiji be cika damuwa don bashida sha'awar maceba amma kuma matarsa zata rasa kulawa
To idan akace rashin sha'awa ga mace ko rashin jin dadin jima'i to ya hada abubuwa da yawa amma masana sirrin jima'i suna takkaita bayanin gida uku___


©️11'Shawwal'1439 A.H
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts