💐💐💐 *SIRRIN YA MACE Group *💐💐💐
*admin maijidda bello *❣️💋
Oyoyo Ramadan 🌙
Topic ===== *Masha ruwa*
Daga member== *hajiya rabiat*
Bens boll abun buqata
Wake
Kiyfi
Fulawa
Yeast
Maggi
Gishiri
Kisamu wake kidafashi ligifgif yadahu sosaii seki samu kiyfi kisoya in wakennan yadahu sosaii kikwashe kidameshi sosaii kisakiyfin awaken kihadasu kidame kidaka maggi da gishiri kisa daattaruhu da albasa kicakudesu sekisamu fulawarnan kisamata yeast da gishiri da maggi kikwaba uwakwabin fanke kisa arana sekidawo gun wakennan kiyita mulmulawa uwa yam boll inkin gama daman fulawar nan tayi 20 mint arana seki dauko kidora mai inyaizafi sekirinqa sa wakennan dakika mulmula afulawar kinasuyawa
From *hajiya rabiaat*✍️
@💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐
+23490____________9535