NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YADDA AKE SHINKAFA MAI LAUNI-LAUNI oyoyo ramadan

yau a wannan shiri namu na “Girki Adon Mace” zami bayanine akan
YADDA AKE SHINKAFA MAI LAUNI-LAUNI
_Ina so uwargida ta gane yadda ake irin wannan girkin kuma abu ne mai sauki da za ta iya yi a gidanta ba sai ta je gidan biki ba ko gidan da ake sayar da abincin zamani ba. Wannan girkin dai ko talaka zai iya yin sa domin ba wani abu mai tsada za a saka a ciki ba, sai dai in ana son kawata shi.

ABUBUWAN DA ZA A BUKATA*
Shinkafa
Kaza
Attarugu
Koren attarugu
Albasa
Magi
Kori
Tumatiri
Launin girkin da ake bukata (food colour)
YADDA AKE HADAWA
A tafasa shinkafa sannan a tsame a matsami a wanke da ruwa sannan a ajiye a gefe. Bayan haka sai a silala kaza da albasa da gishiri kadan har sai ta yi laushi yadda ruwan kazar zai tsotsi a jikinta.

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts