NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

KWALLIYAR FUSKA 😍%%KWALLIYAH%%
matakin farko
hakika kwalliya itace matakin farko dakan bayyana hakikanin kyawun diya mace. Badole sai kwalliyar fuskaba kota fannin sanya sutura mace kannuna kwarewarta abangaren kwalliya. Mafiya yawa daga cikin mata bawai kwalliyarce basu iyaba, a'a sun iya tsara kwalliya saidai tun wurin sanya sutura suke bata SHOW!
Haka kwalliyar fuska nada matukar muhimmanci agurin ya mace. Koya kika gyara fuskarki xakiga yadda kwalliyar xata kayatar saboda fuska ita take fara bayyanar da hakikanin kyawunki.
KUSKUREN DAMUKE AIKATAWA YAYIN KWALLIYA.
Yanada kyau kafin kifara kwalliyar fuska kisan hakikanin kalar fatarki domin idan kintashi sayen kayan kwalliya kinemi daidai da kalar fatarki. Bawai kinada dry skin kije kisayi kayanda xasu dace dame oily skin ba. Shiyasa idan kikayi kwalliyar kekan idan kika kalla xakiga baki tsaruba. Hakanan daxarar kinga wadda tatsara kwalliya daidai dakalar fatarta saiki fara tambayar wane mai kike shafawa? Kokuma kice ke man ma bai amshekiba, daganan kindinga chanxa mayuka kenan. Alhalin matsalar ba anan takeba.
Maganar gaskia kowane mutum da kalar fatarsa. Haka kuma munada kala kalar fata kamar haka:
1.NORMAL SKIN
2.OILY SKIN
3.DRY SKIN
4.SENSITIVE SKIN
5.COMBINATION SKIN.
Matukar kintantance awane bangare kalar fatarki take tokuwa kintsallake matakin farko gurin tsara kwalliya.
1.NORMAL SKIN
2 September 2013 at 12:32 · Public
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts