KOSAN KIFI 🐠KOSAN KIFI DA KWAI 🐠🐠🐠

*admin maijidda bello *
💐💐💐 SIRRIN YA MACE Group
💐💐💐


Ingredients:
* Wake
* Kifi
* Kwai
* Albasa
* Attarugu
* Maggi
* Gishiri
* Curry
* Mai
Preparation:
Misali idan wakenki gwangwani uku ne kika kai aka markado, sai ki fasa kwai guda hudu danye, ki dafa guda uku ki yanka kanana akai, ki tafasa danyen kifi ki fidda kayar ki marmasa tsokar a ciki, kisa maggi, gishiri da curry ki juya sosai, sai ki dinga debowa kina zubawa a cikin mai kina soyawa, idan yayi ja sai ki kwashe.

PLS SHARE

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel