💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐
Admin maijidda bello
Oyoyo Ramadan 🌙
*Topic = munsha ruwa*
*Yanda ake sobo mai abarba *
Daga member *yar amana surab*✍️
Da farko zan nemi kayan hadi
Zobo
Ginger
Cocumber
Lemon (lemon tsami)
Sugar
Flavour
Abarba ko bawonta
Saikuma irinsu tiara ko fresh ko foster clans
_To dafarko zandafa zobo_ hadeda Abarba saina _ajiyeshi a gefe nabashi_ lokaci yasha iska kokuma ince yahuce saina dauko abun goge kubewa Na _goga Ginger da cucumber sannan Na dauko lemon tsami Na matsa akan Ginger da cocumber nan
Saina dauko Abu mai girma daidai yadda zai ishemu nida mai 🏡🏡😊 saina tace zobonnan Dana ajiye aciki sannan nadauko hadin Ginger danayi suma Na tace saina zuba ruwa yadda zai ishemu sannan Na dauko flavor naxuba da Sugar da wannan Tiara din kalan yadda zata bani baki saina Ajiye a fridge saina jira akira sallah saimu sha😍😍_
*Daga yar amana surab *
@ 💐💐💐 *SIRRIN YA MACE*💐💐💐
+234 703_______ 2711✍️

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE*💐💐💐
*admin maijidda bello *
Oyoyo Ramadan 🌙
Topic === *musha ruwa*
From member *malami zahra*
*YANDA AKE SOBO MAI KANWA*
kayan hadi
Zobo
Ginge
Sugar
Abarba ko bawonta
To dafarko zandafa zobo Dan dansa kanwa kadan aciki Dan ya rage tsami hadeda Abarba da kaninfari in yasha iska saina tace ki goga Ginger ko kiyi blending ki tace ruwan ki zuba akan zobon da kika tace Lisa sugar ki juya kiss a fridge yayi sanyi
From malami zahra @💐💐💐 *sirrin ya mace group *💐💐💐
+234 803 _____ 7881✍️
💐💐💐 *SIRRIN YA MACE*💐💐💐
*admin maijidda bello *
Oyoyo Ramadan 🌙
Topic === *musha ruwa*
*YANDA AKE SOBO MAI ABARBA DA CUMCUMBER 🥒🥒*
From *maman yusra *✍️✍️
*Idan zanyi zobo ina bukatar abubuwa kamar haka *
Zobo
Citta ko ginger
Kanunfari
Suger
Bawon abarba
Lemon tsami
Cucumber
Bana saka irin su fresh quick ogana yafison natural abubuwa.
Da farko zan wanke zobo ,citta saina zuba a tukunya saina zuba bawon abarba da kanunfari da suger na dora a wuta ya dahu sosai saina sauke .Idan yayi sanyi saina tace saina markada cucumber na tace ruwan na zuba sainq matse lemon kadan idan yayimin zan barshi haka idan yayi kauri da yawa kuma zan kara ruwa saina saka a freezer yayi sanyi dats all🤗
From member *maman yusra* @💐💐💐 *SIRRIN YA MACE*💐💐💐
+234 903 ______ 9324✍️