
🍇🍇 Kitchen professional🍇🍇
Ingredients
1gollan whole milk
1/4 table rennet
11/2 teaspoon citric acid
Method
Zaki jiqa kwatan na rennet da 1/4 cup na ruwa harya jiqa
Zakuma ki jiqa citric acid da 1cup na ruwa harsaiya narke saiki juye madaraki a tukunya ki dora wuta low heat yadinga dahuwa kadan kadan idan yayi zafin daki iya saka hannuki a ciki to saiki saka wancan hadin na citric acid din da rennet saiki rufe ki kibarshi harya hade jikinsa ruwa sufita daba guduwar madara ta fita daban saiki sauke kibashi 25 minutes saiki juye a cheese cloth ki matse ruwan idan ya matsu saiki saiki saka a microwave high heat for 10 minutes saiki ki fitar ki dinga murzawa ga hannuki kinaja har sai sauran ruwan sunfita saiki kara maidawa a microwave kibashi 10 minutes again saiki fitar ki dunkulashi shikenan.
Zaki iya komai da akeyi da mozzarella cheese dashi kuma zaiyi melting kuma yayi stick sai an gwada akan san na kwarai
Wancan nafarko dana rububa mozzarella cheese ne with out rennet and citric acid kuma shi baya sticky a jikin pizza kowani abun dazakiyi
By Ummu haifa
🍇🍇Kitchen professional 🍇🍇