HADIN DOYA DA KWAI
💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐

*admin maijidda bello *

Topic ==== *musha ruwa*

Daga member === *maman safwan hadejia*


Doya 🥔🥔🥔🥔🥔 Da Kwai 🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚

🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜


Kayan HadiDoya
Kwai
Maggi
Gishiri
Tafarnuwa
Albasa
Attaruhu

******* ****** "" ""

Da Farko Zaki Fere Doya Saiki Wanke ta Kizuba A Tukunya Kisa Ruwa Da Gishiri Yadda Zai isa Saiki Dora Akan Wuta Harsai Ta Dahu Saiki Sauke Ki Juwyeta A Colender Kibarta ta Huce Saiki Dora Mai Akan Wuta Yana Zafi Saiki Dauko Kwanki ki Fasa Yadda Zai Isheki Ki Jajjaga Attaruhu Da Albasa Da Tafarnuwa Su Jajjagu Sosai Saiki Juwye Akan Kwan Ki Zuba Maggi Kamar 1 Ko 2 Yadda Zaiji Kuma Karyayi Yawa Saiki Zuba dakkaken kayan Kamshin ki, Ki Buga Kwan Sosai Komai Ya Hadu Saiki 🔙🔙🔙🔙🔙 Dawo Wajan Doyarki Kamata yankan da Kikeso Saikina Saka ta Akwai Kina Sawa A Mai Tana Soyuwa Harki gama
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚 Aci Dadi Lafiya 😛😛😛😛😛😛

From maman safwan hadejia

@💐💐💐 *SIRRIN YA MACE Group *💐💐💐

+234706___________4126

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel