NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

cheeze indomie.......saka mai gida santi.........

GARLIC INDOMIE;zaki zuba butter kadan a pan sai ki zuba ruwa daida yadda zai dafa indomie ki sami garlic ki bare ki yanyanka kanakana sai ki zuba idan ya tafasa sai ki zuba indomie din ki zuba spices sai ki bari tayi yadda kike so amma ki barta da romo!
: INDOMIE WITH MINCED MEAT;zaki hada minced meat da spices ki zuba mai kadan a pan ki soya minced meat din ki kara ruwa,sai ki zuba indomie da spices,sai ki rufe amma ki barta da romo
: CHEESE INDOMIE;zaki zuba ruwa a tukunya har ya tafasa sai ki zuba indomie da spices sai kiyi grating mozerella cheese ko cheddar cheese ki zuba a ciki ki barbada dried green leaves kamar su lawashi,coriander ko parsley
‬: INDOMIE WITH EGG;zaki soya attaruhu ki kara ruwa idan ya tafasa sai ki zuba indomie,ki samu bowl ki fasa kwai,ki yanyanka albasa da yawa da tumatur da green pepper ki kada,sai ki zuba a cikin indomie din,ki jujjuya sai ki barshi for some minutes.shikenan an gama
: CURRY INDOMIE;za a dora ruwa idan ha tafasa a zuba indomie a saka tumeric powder 1tbspn,curry 1tbspn,black pepper 1 tbsn sai a zuba seasoning a bark ta dahu da romo
: CHICKEN INDOMIE;zaki dora ruwa in ha tafasa ki zuba indomie da spices,sai ki yayyanka dafaffen naman kaza into cubes ki zuba ki barshi ya dahu da romo

TIPS;
*kada ki cika saka mai a indomie
*kada ki dinga cika ruwa dayawa a indomie,romon ba zai yi kauri ba
*idan zaki dafa indomie kiyi using pan,tafi dadin dahuwa
*kada ki dinga over cooking indomie,sai ta koma kamar taliya babu armashi balle dadi a baki
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts