❉・❒ ZAI ZAMA BAWAN KI NASAN DA YAWAN MATA SUNA MATUKAR BURIN MALLAKAR MIJIN SU.
AMMA TAYA ZASU MALLAKE MAZAJEN ?
➽ Na farko bata hanyar boka KO Mallam Ba.
Sai dai ta hanyar da musulunci ya dace.
・KO KINA SON MALLAKAR MIJINKI YAR'UWA・
☛ Ki zama baiwar Sa.
amma bata hanyar bautan Bayi ba wannan hanyar bauta wa ubangiji ne Wanda zasu samu lada.
・NA TAMBAYE KI UWARGIDA KO AMARYA
🧕🏽 KO kin taba wanke ma mijinki takalmi ( 👞👞 ) da kanki wato komai kudin namiji yana bukatar Taimako amma wanna Na samu lada da soyayya ne Ba raini a cikin Sa.
🧕🏽 KO kin taba wanke ma mijinki Hannu da kanki bayan ya gama cin abinci 🍲🍝.
🧕🏽 KO kin Tana fesawa mijinki Turare da kanki Inda zai fita office sanna Ki hada da addu'a da I love you Mai gidana KO Ango Na KO Honorable KO ....
🧕🏽 KO kin Tana rubuta ma mijinki text message Na soyayya bayan ya tafi office 📱.
🧕🏽 KO kin taba bama mijinki abinca kanki a baki har ya koshi sanna kina hadawa da hira Mai dadi.
🧕🏽 KO kin Tana masa wanka Au dama kin dauka yayi girma ne, mijinki kamar jariri zaki Maida sa🤱🏽 Sai da tarairaiya.
🧕🏽 KO kin taba kiss KO tausa inda ya dawo aiki sanna Ki zauna Ku tattauna matsalolin Ku.
AMMA KIKESO KI MALLAKE MIJINKI
Bari Na barki haka Ki gyara da kanki domin Ki mallake kansa da kafar Sa har da kan.
👲🏽ALHAJI MAI BABBAN RIGA KO MUCE OGA NA OFFICE 💁🏽♂
KO kasan meyasa Na Kira da wanan sunan
Saboda girman Kai Wanda bata da amfani Wurin matarka.
☛ NA TAMBAYE KA ALHAJI.
・ko Ka taba cewa matarka I love you tunda Ka aure ta.
・ko Ka taba zama Ka taya ta aiki gida domin nuna soyayya da kauna.
・ KO Ka taba Mata wanka KO kwalliya amma kanaso Tayi maka.
・ KO Ka taba zama Ka taya ta hira Na soyayya sanna Ku tattauna matsalolin Ku.
WATO MA'AURATA NUNA SOYAYYA DA KAUNAR JUNA ITACE ZAMAN AURE
BA GIRMAN KAI DA NUNA ISA BA