NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YANDA ZAKI HADA TURARE MAI KAMSHI DA KANKI NAKI KONA SIYARWA
YADDA AKE HADA TURARE.
Turare mai kamshin dadi.maisuna.ruda maigida
Kayan hadi
halud kg3 sendal kg 1
hawi kg half
farcen gwangwanin tumatir
miski cokali 4
sarki turaren babba 1
binta saddan babba 1
hafsa 1
bokur 1
kafi kafi
assasarubiya 1
oassion 1
massarubiya 1
ledus sahi 1
onte man shw 1
sanyin turaren cheri 1
karamin sandal 1 madarar turaren ambar
da farko zaki dora farce a wuta da ruwa.idan ya tafasa na tsawon minti 30 saiki wanke da omo da soson waya idan ya wanku saiki baza ya bushe saiki dakashi sama sama sannan ki dora tukunya awuta ki zuba suga gwangwani 2 da ruwa cokali 8 idan ya narke yayi ja ya tsinke yayi tsululu saiki zuba halud da hawi da sandal kici gaba da jujjuyashi sosai.idan yasoyu da ruwan suga saiki juye acikin babbar kwano.kibari yayi minti 20 sannan ki daka miski kar yayi danshi sosai ki zuba ki daka jawi shima kar yayi danshi sosai.ki zuba saiki zuba madarar turaren duka ki zuba farce shimaki jajjagashi ki rufe tsawon awa 48 sannan kizuba a kwalba ko roba.
Duk inda kinka wuce ko kinka zauna saikin bar kamshi.koda yaushe dakinki cikin kamshi.duk wayannan abubuwan dana lisafa za'a iya samun su.duk inda ake sayar da magungunan musulunci.
AMADADIN MAIGIDA NA ABIN ALFAHARINA DAYA TAIMAKAMAN.
NI MAman faisal daga SIRRIN YA MACENAKE MAKU FATAN ALHERI
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts