NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YANDA AKE HADA SABULUM WANKA DANA WANKI


ASSALAMA ALAIKUM...Maijidda bello daga SIRRIN YA MACE ke muku fatan alkairi, insha Allah yau zan koya muku yanda ake sabulun wanka da wanki Da farko saika naimi wadan nan abubuwa da zan baiyano maka ko zan bayo miki kuma ana samune a kasuwa:-
1- GISHIRIN SODA
2- MAN ALAYYADI
3- SITATI
4- RUWA
5- KALA
6- TURARE
7- MAZUBI
( YANDA AKE HADA SISHIRIN SODA DA RUWA )

da farko ka auna gishirin soda kofi daya,ruwa kofi uku sai ka zuba a roba saika auna man alaiyadi kofi hudu shima ka zuba arobar sa daban saika auna ruwan soda kofi biyu ka zuba akan man alaiyadi sai ka juya hannu daya sosai idan sabulu wanka ne kasa sitati rabin cup idan na wankine sai ka sa kofi daya sai ka juya sai kala yar kadan ka juya sai kasa turare yanda kakeso sai ka juya shi acikin muzubi bazaka para ampani dashiba sai bayan hour 12 !! ...ASSALAMA ALAIKUM WARAHAMATULLAH
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts