NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YANDA AKE BAKIN SHAYI,.....................

ASSALAMU ALAIKUM FATAN ALAKARI AGAREKI ANTY MAIJIDDA DAN ALLAH YA AKE BAKIN SHAYI? Assalamu alaikum warahmatullah, GA YANDA AKE HADIN bakin shayi (black tea)


Abubuwan hadawa

Citta
Kununfari
Cinemon
Lip ton
suga

Yadda ake hadawaDa farko za ki sa ruwa a cikin tukunyarki, ki sa a wuta ki zuba kanunfari da citta da cinemon da lipton da suga.
Sai ki rufe ya yi ta tafasa sai ya yi baki, sai ki tace ki sa a flaks sai sha.
Za ki iya shan shayin da safe ko rana ko dare, kamar lokacin sanyi yana da dadin sha a kowani lokaci.


Na gode

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts