MAGANI WARIN GABA (FARJI)
abubuwan dakesa gaban mace yana wari.
➽ tafiya babu wando pant.
➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
➽ dadewa akan (toilet) masai.
➽ rashin canza pant da wuri.
➽ yawaita cin danyar albasa.
➽ istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).
➽ tsarki da ruwan sanyi.
➽ rashin aske gaba dadai sauransu.
◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉
¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.
³ ki rage cin danyar albasa.
⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga
wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.
⅝ ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka
lokacin domin yin haka yana da matsala.
6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan
mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu
waraka daga duk wata cutar farji.