NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

WAINAR DANKALI

potato
kwai
peas
alayyahu
maggi
gishiri
albasa
ki gyara dankalinki ki fere ki dafashi ya dahu amma ba luguf ba,sai ki sauke ki fitar dashi daga cikin ruwan sannan ki markadashi a blander amma karkisa ruwa,kinga kenan anaso yayi kauri,sai ki fasa kwai shima ki zuba akai ki kuma markadasu tare ki juye idan kina bukatar flour kina iya sawa,amma kadan,ki yanka alayyahu gajeren yanka shima kadan ki wanke ki zuba tare da albasa amma ita gogata zakiyi a abin goga kubewa,da peas da magi da dan gishiri,ki juya su sosai sai ki dora tandar wainarki ki dinga sa mai kina soyawa,har ki gama shikenan sai ci,
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts