NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

TSUMIN RAGE TUMBI.......

Kayan Hadi

tsumin rage kiba

Kwakwamba
Lemon tsami
Ganyen Na'a na'a
Danyar Citta


Yadda ake hadawaZa a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa.

Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.

Tsumin na da matukar inganci.

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts