SIMPLE PEAR 🥑 SALAD .....OYOYO RAMADAN

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE Group *💐💐💐

*admin maijidda bello *💋

GIRKE GIRKE 🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘

SIMPLE PEAR 🥑 SALAD 🥗

🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑🥑

•••ABUBUWAN BUKATA•••

1. Pear 🥑 (fiya) = 2
2. Tumatur mai dauri babba = 1
3. Albasa = kwata
4. Kifin gwangwani = 1
5. Gishiri kadan
6. Sai mai (farin mai wato man suya kadan)

*METHODS *

•••••WATO YANDA AKE HADAWA•••••

Kiwanke pear 🥑 din da tumatirin da albasa ✔️✔️

Kisamo kwano mai kyau ki yayyanka fiya din kanana kitura gefe guda ✔️

Kiyayyanka albasar itama
Kanana ki matsar gefe guda

Saiki bude kifin gwangwaninki na sadin shima kisa gefe guda

Saiki zuba gishiri kadan idan kinaso kisa magi shima kadan kizuba mai cokalin shinkafa daya.......

Shikenan kingama uwar gida zaki iyaci tareda 🍞 bread 🍞 ko kuma shinkafa 😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋

Notice: idan zaki amfani da man sadin din tobasaikinsa man suya ba ,,,, idan kuma dana suya zaki amfani to karkisa na sadin din 💁

RAMADAN MUBARAK

*admin maijidda bello *

@sirrin ya mace WhatsApp group

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel