NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

SABULUN TSARKI


http://www.sirrinyamace.cf

SABULUN TSARKI

shi wannan hadin sabulun tsarki da kanki zaki hada. .
kun san yin tsarki da natural soap yana kawo wa mace matsala saboda irin chemicals din da ake hada sabulun yana da hatsari ga mata.
amma wannan hadin sabulun zakiyi tsarki dashi cikin kwanciyar hankali kuma bayan haka yana maganin cututuka na kaikayin gaba da sauransu.
da farko zaki nemi:-
zaitun (amma fa wnda aka rubuta 'zaplan' a jikin kwalin). sai ki nemi bagaruwa, ki dake yayi lukwi ki zuba a roba sai ki yanyanka sabulun din kanana akan garin.
ki dauko miski ki hada tare ki kwaba shi da ruwan hulba ki kwaba sosai.
har sai yayi kauri sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe ko kuma ki daka a turminki.
sai ki raka wanka da abinki kina tsarki dashi.
kwararru a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa irin wannan sabulun bashi da wani hadari ko side effect ga mace.... kuma zai kara tsuke mace. sannan ta rika kamshi da ni'ima ciki da waje..


Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts