NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

REVISION

PERIODENTAL DISEASES CUTAR DASASHIN NA HAURE
periodental disease wata cutace wadda take kama supporting
structure Na haurun dan Adam Wanda wani lokaci idan
takama haurun mutun idan bedauki matakiba haurun zasu
kama cirewa sanan dasashin zekama jini da wari a vakin
mutun
ME YAKE YAWAN KAWO CUTAR
1.dental plaque wani farin Abu Wanda yake lakewa a haurun
2.smoking
3.poor oral hygiene
4.dental caries
5.dental stain
6.mouth cancer
7.mouth ulcerate
mutun wanda sanadiyar rashin wanke baki ko yin brush yanda
yakamata zekama ruba daga karshe ze zama infection se
haifarda periodental disease wanda yana lalata da sashin
mutun duka Wanda sanadiyar rashin tsabtatace baki sanan da
gingivitis shima yana lalata support structure Na teeth kamarsu
alveolar bone da sauransu
TA YAYA ZANGANE INA DAUKEDA CIWON PERIOD DENTAL
DISEASE
Symptoms
1.zubar jini a baki
2.tsagewar haure da cirewasa daya bayan 1
3.kunburewar dasashi
e:
Reddened, swollen or bleeding gums
Receding gums
Loose Teeth
Bad breath
An unpleasant taste in the mouth
TA YAYA ZAMU KARE KANMU DAGA KAMUWA DA
PERIODENTAL
1.tsabtatace baki
2.yin brush akalla sau3 ga yini
3.ziyartar asibiti ko clinic domin wanki baki scale
4.kurkure baki da ruwan gishiri domin kase kashe kwayoyin
cuta
5.yawan anfani da babban makilin domin kashe cutar baki

ALLAH YABAMU LFY AMEEN
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts