NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

MAGANIN CIWON HAKORI....

MAGANIN CIWON HAKORI
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
Zamu kawo wadannan gwalagwalan fa'idodin ne sakamakon tambayoyin da muke samu daga 'yan uwa masu yawa akan haka.

Wanda yake fama da ciwon hakori mai kogo ko marar kogo, ko kumburin dadashi, ga wasu Fa'idodi ajarraba.

1. Asamu Garin Hulba akwaba-shi da Ma'u Khal (VINEGER). Sannan arika likawa ajikin hakorin ta cikin bakin. Ko kuma asanya acikin kogon hakorin.
Insha Allahu za'a dace.

2. Asamu 'ya'yan albasa arika turara bakin dashi. Insha Allahu za'a warke.

3. Asamu ruwan zafi rabin kofi azuba zuma cokali 5, Ma'u Khal cokali 3. Ayita kurkure bakin ana furzarwa har ruwan ya kare.
Amaimaita har kwana 7. Insha Allahu za'ayi farin ciki. Domin kuwa koda bakin yana wari zai dena..
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts