NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

MACE MAI ZAFIN GABA YAYINDA AKE DASUWA ITA

MACE MAI ZAFIN GABA

a lokacin saduwa da ita

Yar uwa ki daina bari mijinki ya gane kina jin zafi a sadda yake saduwa dake

idan aka samu mace mai zafin gaba, ko namiji mai zafin sinadari, wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri ko barkono taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi to don magance

wannan matsala sai a samu
gwanda mai kyau
kwa-kwa
dabino

sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi sanyi sai a rinka sha a daddare zai kara sinadarai masu lafiya a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi Allah yasa mudace.

*DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU*
ta dawo tamkar budurwa
wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar 'ya mace Kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za'ayi
shine sai a samu.

lemun tsami
'ya'yan bagaruwa
da gishiri
sallaja

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..

Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

*CIWON MARA NA MATA*
ga matar da take fama da ciwon mara musamman lokacin al'ada, ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma zakaga hattana birgima a kasa, ko taji kamar ana soka mata wuka, ko rikicewar haila, ko jinin ya rinka zuwa da wari, ko karni, ko baki, ko yana zuba sosai to sai a samu:

garin gwaiba
rumzali na asali
lemun tsami

i ruwa lita biyar (5lrt)
sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu (2) a rana za ' samu nasara insha Allah.DOMIN TSAFTACE MAHAIFA

dan allah a kula da tsaftace mahaifa mata

ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa, to wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci musamman ga mai zafin mahaifa, ko kuma yara suna
mutuwa a ciki, ko mai fama da toshewar bakin mahaifa ko kuma matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka'idaba, ko sha wasu miyagun kwayoyi, ko kuma yawan zubar da ciki, kuma hakan yana iya faruwa idan aka samu mace mai
yawan bin maza,hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan cututtukan da zasu iya lalata mahaifar.

ganyen gwaiba
ganyen lemun tsami
garin rumzali
nana shayi
kananfari rabin gwangwani
da ruwa lita biyar(5lt)

sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a rinka shan karamin kofi sau biyi a rana safe da yamma,

zai wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kasha duk wata kwayar cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga lafiyarki Allah ya kiyayemu amin..
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts