NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

KIYI WANANN HADIN KISHA NAMAKI YAR UWA...GYARAN NONO SU TSAYA SU CIKO
1. A daka 'ya'yan hulba su zama gari,a tafasa garin hulban agasa nonuwan ashafe su da man hulba asa brazia mai kama jiki,
2. a zubawa garin 'ya'zan hulba akofi azuba tafashashshen ruwan zafi kadan akwaba yayi kauri abarshi awa1 idan za'a kwanta bacci ashafawa nonuwan asa leda anade su asa brazia mai kama jiki da safe a wanke da ruwan dumi ashafa man hulba,
3. adaka kumfan maliya a kwaba da ruwan vinegar shafawa no nuwan a nade da leda asa brazia mai kama jiki
4. sannan atafasa garin hulba&garin alkama ayi kunu asa madara asha,
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts