HADIN DAMBU
💐💐💐. *SIRRIN YA MACE*💐💐💐

✍️ *admin maijidda bello *

HADIN DAMBU💐


Danbu
Masara
Kulkuli
Barkono
Maggi
Salt
Zogale

HADI

click here sirrinyamace.blogspot.com

Dafarko zaki surfa masara seki daura tukinya a wuta kisa ruwa seki rufe saman yadda ruwan bazai fitoba idan kuma kinada tukunyar yi tafisauki seki wanke masararki da aka makishi kamar brabisco ki zuba ki wanke zogale shima ki zuba seki rufe
Sai dauko kulikuli kisa barkono da salt da maggi saiki daka kina gama daka lokacin tururi ya nunar dashi se kisauke ki kwashe a mazubi ki zuba barkono gaskiya I don't think suna sa mai but zaka iya sawa sabida kwarewa sai ci.

💐💐💐 SIRRI YA MACE WHATSAPP 💐💐💐

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel