NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

GYARAN GASHI....... HADIN DANYAN GANYAM LALLE}. Danyen ganyen lalle ko na magarya. {2}.Garin hulba ko tsaba. {3}. Zaitun laun, wato (man dinya). {4}. Zaitu sim sim, wato (man ridi) {5}. Man danyen zaitun. {6}. Man habbatus sauda. {7}. Man kwakwa, wato (coconut oil). YADDA AKE HADAWA Da farko zaki hada garin hulba da danyen ganyen lalle kona magarya kisa a tukunya kizuba kofin ruwa ko pure water uku kisa a wuta ya tafasa ki sauke lokacin da zaki dora lallen nan da hulba zaki hada sauran mayukan naki sai kiyi oiling kanki kisa a leda ki daure zaki barshi a kanki kamar mintuna 15 ki dinga diban ruwan dafaffen lallen nan kina wanke kanki dashi. Idan kingama saiki barshi yabushe, kikara oiling kije ayi maki kitso. NOTE: Zaki iyayi sau 2 a wata. ALLAH YA BAYAR DA SA'A.

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts