NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

FITOWAR NONON YARINYA YAR SHEKARA (10 zuwa11)
FITOWAR NONO GA YARINYA YAR SHEKQRA (10 ZUWA 11 )
ABBAN KALUBALE DAKE FARUWA A HALIN YANXU WANDA
YANA MATUKAR DAUREMA IYAYEN YARA KAI
WANDA WANI LOKACIMA SUNA ALAKANTASHI DA CEWA
MATSALACE KOKUMA WATA CUTACE
WANI LOKACI KUMA SE KAGA BUDURWA YAR SHEKARA ( 22)
AMMAN A GABANTA BABU NONO WANDA HAIAN YANA
FARUWA SOSAI
Abunda ke wakana shine fitowar nono ga yarinya karama yar
shekara 10 ba matsalabace kuma ba ciwobane sanan
an alakantashi da samun hutune Wanda idan ( estrogen
hormone ) yasamu isashen abunda yakeso kamar jiki yasamu
kalolin abincinda yakeso to zeyi expanded yasamar fitowar
nono ga karamar yarinya dama budurwa dukansu
KALOLIN ABINCINDA JIKI KESO WANDA HAR ESTROGEN
HORMONE KESAMUN KWARIN GWUIWA HAR YASAMARDA
FITOWAR NONO GA KARAMAR YARINYA
1.MEAT PRODUCT KAMARSU NAMA KIFI DA SAURANSU
2.VEGETABLE KAMARSU ALAYAHU GWABA CASHEW
3.FRUITS
4 .BEVERAGES KAMAR KANAKANA LEMU DA SAURANSU
5.PROTIEN
6.YOGHURT
7.BEANS AND SOYA BEANS MILK CORN RICE
DA SAURANSU
WANDA HAKAN HALLITAR ALLACE SHIKE KOMAI
ABUBUWANDA KE SAKA GIRMAN NONO
1.BALANCIN THE REPRODUCTION HORMONE BY EATING
HEALTHY FOOD
2.ENGAGING IN BREAS EXCERSISES THAT INCREASE BREAST
SIZE
3.PERFOMING BREAST MASSAGE TO NATURALLY INCREASES
BREAST SIZE
MATSALAR RASHIN FITOWAR NONO GA BUDURWA YAR 22/
YEARS
anasamu matsalarne ta rashin produced daga estrogen
hormone SBD tauyuwarsa daga rashin samun isashen abinci
me gina jiki Wanda hakan matsalace ga ya macce
Estrogen hormone duk WANI Abu Wanda kesaka girman nono
kokuma kankartarsa yanadaga alhakin estrogen hormone
Wanda idan besamu isashen wal wala da abubu was inda yake
bukata to lalle macce bazata samu girman nonoba sosai
hasalima wasu gaba 1 baya FITOWA sedai ya kunokai yakoma
JAN KUNNE GA MASU KARAMIN NONO WANDA ALLAH YA
HALITTAMASU AMMA. BE ISHESUBA SUNA NEMAN KARIN
GIRMANSA
1.kiyayewa daga shan maganin barkatai domin Karin girman
nono
2.kiyayewa daga shan maganin gargajiya domin Karin girman
nono
3.kiyayewa daga shafa mayyukan Karin girman nono
4.kiyayewa daga shan dexamatason domin Karin girman nono
SANAN YANADA KYAU DUK BAYAN WATA1 KO BIYU
1.macce ta dinga cheaking din nononta domin gujewa daga
matsala SBD koda akwai matsala tarbanta da wuri yanada
matukar muhimancii
2.ziyarqr likita idan akwai matsala SBD akwai cututka masu
hadari mussan breats lump
ALLAH YASA MUDACE
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts