NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

DOLENE KIBI MIJINKI ........BIYAYYA GA MIJI WAJIBINE


*BIYAYYA GA MIJINKI WAJIBICE*
:
*Miji shine mai ciyar dake
:
*Miji shine mai ilimantar dake
:
*Miji shine mai shayar dake
:
*Miji shine mai tufatar dake
:
*Miji shine mai nema miki wurin
kwana (muhalli)
:
*Miji shine mai kula da lafiyarki
:
*Miji shine mai sayo miki kayan
tsafta
:
*Miji shine mai sayo miki kayan
kwalliya
:
*Miji shine mai dauke miki
sha'awarki
:
*Miji shine mai kiyaye miki
mutuncinki kuma shine
kariyarki
shine darajarki,
:
*Miji shine duk zafi, duk sanyi,
duk damuna suna fita su nemi
kudi don su sauke nauyinda
Allah Ya daura musu,
:
Miji shine.……… Miji shine…………
Miji shine………
:
haba 'yar uwata amma har zaki
iya raina mijinki?
:
Na tabbata acikin abubuwanda
na lissafa a sama babu macen
da zatace kaf acikinsu mijinta
baya yimata koda kuwa daya
ne ba.
:
Kiyi tunani da kwakwalwarki
yau ace kece mai fita ki nemo
da wuya irin mijinki amman
idan
kinnemo kin kawo a
raina miki baza ayi murna ko ayi
miki
addu'ar Allah Ya kawo wanda
yafi hakaba, Anya kuwa sister
zaki
cigaba da kawowa??
:
To kaddarama zaki cigaba da
kawowa amman na tabbata
baza kiji kwarin gwiwar
nemowaba
nan gaba,
:
*HAKURI DA MIJI DOLENE*
:
Maza kala kalane wasu mazan
kawai sai addu a don wani na
mijinma har kirkirar rashin
kyautatawa yakeyi don ya
muzgunawa matarsa To 'yar
uwata kizama jaruma wajen
yayyafawa zuciyarki ruwan
sanyi don cin moriyar zaman
duniya
Muna sane da cewa wasu
abubuwan da gangan akeyi
miki don a muzguna miki
amman ina mai
baki hakuri 'yar
uwata kici gaba da hakuri in-
shaa Allahu
sai Allah Ya ganar
dashi gaskiya.
:
*INNALLAHA MA ASSABIRIN*
:
Ki dubi girma irin na sallah
amma Allah Baice Yana tare da
masu sallah ba sai Yace *Yana
tare da masu hakuri"
:
*ALLAHU AKBAR*
:
Mai hakuri shine mai riba a
rayuwa.
:
*NOTE* maza kuji tsoron Allah
kusani cewa akwai ranar
sakayya, akwai ranar nadama,
ranar hisabi, ranar da Allah Zai
tambayeka abisa kiwon da Ya
baka (wato iyalanka), kazama
mai kyautatawa iyalinka sai
Allah Yajikanka.
:
Wallahi yanzu sakamoko tun a
duniya Allah Yake nunawa
bawanSa kar kaga saki na
hannunka hakan yabaka damar
wulakanta matarka kana
muzguna mata da munanan
dabi'
unka wallahy wallahy Allah Zai
saka mata tun a duniya.
:
Fatan Allah Ya shirya mazan da
matan abisa
sunnar Annabi
muhammadu (s a w)
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts