NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

DALILAN DAKE KAWO CIWON MARA YAYIN AL'ADA


LIKITA WAI MIYASA INA YAWAN CIWON MARA LOKACIN AL
ADA
mafiyawanci mata suna ciwon Mara lokacin al ada sosai
sanadiyar (egg) dinda yake fadowa Wanda shine sanadiyar
samun juna biyu ga ya macce Indai har an sadu da ita idan
kuma ba a sadu da itaba shine yakezama jini Wanda mata keyi
har akayimasa lakabi da al ada ko period
JININ CIWON MARA A LOKACIN AL ADA SHI AKE KIRADA
OVULATION
Wanda
wata kafinma tafara al ada takefara ciwon marar kamar saura
sati 2 ko sati 1 tafara al ada suke fara ciwon Mara
yadanganta kowacce MACCE da kalar abunda takeyi
1.wata a LOKACIN al ada ciwon kai takeyi
2.wata kuma ciwon baya
3.wata kuma ciwon pelvic wato kunkuru
4.wata kuma ciwon kafafu takeyi
5.wata kuma kirji
6.wata KUMA ciwon Mara
da sauransu ya danganta da kowace MACCE da yanda Allah ya
halitceta
AMMAN CIWON MARA KO CIWON KAI DA SAURANSU
LOKACIN AL ADA BA CINDITI ON BANE WATO BA
MATSALABACE TA INFECTION
YAYA MATANMU ZASU KIYAYE KANSU LOKACIN AL ADA
FUNCTION OF ALWAYS PAD JURIN PERIOD
yanada kyau ga matanmu Na hausawa idan
suna cikin lokacina Al ada surika amfanida
always domin tanada matukar muhimanci
ga matan aure da budurwai baki 1
MAFIYAWANCI MATANMU NA HAUSAWA IDAN
LOKACIN AL ADARSU YAKAMA SUNA AIKATA
WANI ABU ME HADARI A RAYUWARSU
1 wasu matan suna saka ragga ko tsumma a
vigina nasu domin kariya daga xubar jinin
Wanda hakan hadarine
2.saka soson katifa a farji
Wanda duk wani tsumma ko soson katifa
yana dauke da million macro organism
Wanda bakisani idan kikasashi a farji ze iya
haifarmaki da matsala kamar haka
1.infection Wanda cutace me wahalar magani
2.kwayoyin bacteria
3.S T D
YIN AMFANIDA ALWAYS LOKACIN AL ADA
1.kariyadaga infection
2.samun natsuwa lokacin al ada
3.kariyadaga yest ko bacteria
4.kariya daga kazantar vigina
5.lafiyar vigina
6.sanan tanada chemical acikinta Wanda anti
septic ne me kashe kwayoyin cuta
ALLAH YASA MUDACE
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts