NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

DAKIN MIJINA....
DAKIN MIJINA

1⃣
SHAWARA:-'yar uwa ki kiyaye harshenki ga mijinki, dukkan maganar daxata fito bakinki ta kance alheri ce, kinga harshe kinga harshe, mata dayawa sun halaka saboda shi,


2⃣
SHAWARA:- 'yar uwa karki kuskura asame ki da wa'innan halaye cikin xamanta kewar ki da mijinki:
1)girman kai
2)karya
3)raini
4)gori
5)kai kanki inda Allah be kaiki ba,
6)yawan fushi
7)rashin tausayi
8)rashin biyayyah
9)sonkanki da yawa
10)xargi


3⃣
SHAWARA:-'yar uwa kiji tsoran Allah kar wayewa da ilimin boko yasa ki dinga ganinki dai dai da mijinki.


4⃣
SHAWARA:- komai talaucin mijinki, ko kaushin halinsa, ki rungumi abinki, kitayi mai addu'a, domin wata kamarshi ma take nema bata samu ba.


5⃣
SHAWARA:- 'yan uwa mata muji tsoran Allah,
murage yawan buri da son duniya, kwata kwata duniyar kwana nawa ne, kina tabbacin xaki maimaita shekarun ki na baya.


6⃣
SHAWARA:- yah ke 'yar uwa kisani, mijinki abin tausayi ne, abin lallashi ne, abin tarairaya ne, gareki domin shine mahadin rayuwar ki, kuma aljannarki.


7⃣
SHAWARA:-muji tsoron
Allah muso iyayen maxajen mu, kamar yadda mukeson namu iyayen, muso 'yan uwan su, kamar yadda mukeson namu.

8⃣
SHAWARA:- muji tsoron Allah mata, karmu dinga daga sautin mu sama dana maxajen mu.


9⃣
SHAWARA:- idan ranki ya baci, karki dinga magana kibari, harse kin huce, saboda akwai kalmomin da idan muka furtasu ga maxajen mu, mun sabawa Allah.


🔟
SHAWARA:- mudena rike laifin maxajen mu, cikin ran mu, mu dinga yawan yafe musu, domin muma Allah ya yafe mana.


DAKIN MIJINA
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts