NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

CIWON ULCER KAN HAIFAR DA WARIN BAKI


Abubuwan dake haddasa gyambon ciki (Ulcer) da hanyar kariya da ga cutar, kamar dai kullum kuna tare dani;
suna na ismail 07064 92 46 92

tabbas gyambon ciki Ulcer cuta ce dake damun kusan kowa.sannan cutar tafi damun mata akan maza saka makon sakakin su da yawan cin yaji .sannan cutar takan takura ma lafiya,matuka.sannan ita wannan cutar bactria ma na haddasata me suna Helicobacter Pylori.saboda kasancewar ita wajen zamanta a cikin ciki ne.sannan akwai wani sina dari me tema kawa wajen narka abinci mesuna (pepsin) wanda gastreac gland ke fitarwa shi ma yakan hadda sa gyambon ciki tare da wasu acid din na cikin ciki.da shan magun guna barkatai.to duka wadan nan abu buwa kan jawo cikin mutum ne yai rauni ko kujewa. Ko dai a wajen karamin hanji wato Duedonum ulcer) ko a saman ciki wato (peptic ulcer) ko wajen kirji wato (Epigastric ulcer) Daga nan se alamun ulcer ya baiyana duk sanda bakaci abinci ba, ko ka sha yaji ko tsami ko abu me gas
Alamomin Ulcer sun hada da;
...yawan ciwon ciki
...yawn jin zafi kirji
...yawan kumburin ciki ko takan sa gudawa wani sa,in
...yawan ciwon baya.
....Karan cin barci
....warin baki idan ta zama babba

manyan hanyoyin kamuwa da Ulcer sun hada da;
..yawan shan magani barkatai ba kan kaida ba masu illa ga fata misali; pracitamol,iburopen da Aspirin.
.. Sannan kwayar cutar nan Helicobacter Pylori ita ma tana haddasawa.
.... Acid din dake cikin mutum shima yana haddasawa
,...sannan yawan cin yaji me zafi shima yakan haddasa ta
...se kuma pepsin wato sina darin dake da alaka da shiga da narkewar abinci a cikin ciki.saboda haka duk lokacin da ba,a ci abinci ba a cikin ciki, shi wannan pepsin din yakan fitar da wani ruwa me dafi dake narka abinci. To idan ya tsarto da ruwan be samu abincin da zai narka ba se yama ciki rauni shi muke kira ulcer. Da zarar kaci abinci me yaji tsami, gas ko zafi se wurin da yai raunin yai ta maka ciwo.ko kuma da ka dade baka ci abinci ba se wurin ya kama ciwo. Amman ga marar ulcer yunwa bata kawo ta.
Abubuwan da akeso me ulcer ya kiyaye,
1. Ya daina shan zami kamar tsamiya, lemun tsami fura me tsami da sauransu
2, abu me yaji kamar su yaji,
3. Abu me gas irinsu lemun kwalba. Amma zaka iya shan maltina.
4, abunci me zafi kar aci se ya huce dan gudun fama raunin
5.shan magani akan ka,ida da kuma cin abinci kowane lokaci.
Allah bamu lafiya amin
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts