💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐
*admin maijidda bello *✍️
SIRRIN NIQAB.....
*menene niqab*????
Niqab dai wani abune kamar hijabi wanda akayi shi sbd rufe fuskar ya mace....
Kamar yanda wasu yan uwa mata suke sawa both yara ,manya da yan mata....acikin kashi 💯 % na yan uwa mata musulmai kashi 36% ne kadai suke sa niqab a kudancin arewacin Nigeria 🇳🇬.... idan muka duba sauran kasashen larabawa kamarsu Saudi Arabia 🇸🇦, Qatar 🇶🇦, Sudan 🇸🇩 da sauran kasahen musulmai dai daikune wayanda basa sa niqab..... badan komai ba saidan sukare mutuncinsu sukuma daukaka addinin musulunci....
*AMFANIN NIQAB *
1• kisani shi niqab sirrine wanda ba kowace mace tasani ba , sashi kuma kansa mutane suga kimarki da kuma darajarki
2• kisani sa niqab ba takura bane illa rufa miki asirri da kuma kare mutuncinki
3• yawansa niqab kansa kizama mace wacce ake ganin girmanta a duk inda kike
4• yawansa niqab kan kare fuskarki daga zafin rana...
5• kisani rana tana dafar da fatar mutum musamman idan kika fiya shigarta... shiyasa zakiga fuskar wasu matan ba kyan gani kuma tayi baki sosai ta kode....wanda hakan babban abin kunyane agareki ....
6• idan kyan fata kikeso wlh yar uwa kigwada amfani da niqab kamar na tsawon wata daya kisha mamaki....
7• idan hasken fuska kikeso yar uwa daure kita rufe fuskarki koda na sati 3 ne kiga ikon Allah.... wlh niqab shine abinda zaki amfani dashi kawai wajan hasken fata ....
Click here 👇👇
http://www.sirrinyamace.cf
*MUHIMMANCIN NIQAB *
Yawansa nikaf kasansa kizama mace 1 acikin dubu sbd ba kowa yake sawa ba... kuma bakisa wani sirri ba🤔 duk munin mace wlh idan tasa niqab saitayi kyau ...niqab sirri ne yar uwa bazaki gane hakan ba saikina sawa....
Niqab yanada matukar MUHIMMANCIN sosai a wajan ya mace musamman matar aure.... domin sa shi zaikawo miki tsantsar zaman lfy tare da oga ... kuma hakan zaisa duk inda zakije mijinki bazai dinga zarginki ba sbd yanda kike rufe jikinki da fuskarki 💁
*ABUN TAKAICI*
wani Abin takaicin shine.... idan kinasan niqab wai sai wasu shedanun matan 👹 sudinga hure miki kunne suna cemiki : kekam bakya jin zafine??? Dan Allah kicire ki sha iska kidaina damun kanki
Subhannalllah Allah yaraba mu da irin wayanann matan.... yan yar uwa duk zafin duniya yakai na kabari???
Duk zafin duniya yakai na lahira???
http://www.sirrinyamace.cf
*SHAWARA*
Kada kice zakiji da abinda mutane suke fada miki domin su hure miki kunne dan suhanaki shiga rahmar Allah.... be the best you can be ... try your best to protect your self from evils friends ... karki manta munzo duniya ne muyi jarrabawa indan muncin munsan makomarmu 💁
Allah yabamu iko Ameen
Wannan sakone daga 💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 aturawa yan uwa dan Allah ✔️✔️