NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

AMFANIN JIMA'i GA LAFIYAR DAN ADAMAMFANIN JIMA'I GA LAFIYAR MA'AURATA
====================================
.
.
‎بسم الله الرحمن الحيم صلى الله على النبي الكريم
.
.

A yau sakon da mu ke dauke da shi na ma'aurata ne.
.
.
.
Ko shakka babu fahimtar wannan
mas'ala zai ba ka damar sanin hanyar
halal
da za ka iya magance matsalolin lafiya ta hanyar saduwa da lyalanka sannan kuma zai sanya ka cikin da fahimtar rahamar Allah madaukakin
sarki akanka.
.
.
.
Daga cikin abubuwan da jima'i ke maganinsu sun hada da:-
.
.

1- RAGE HAWAN JINI.Ingancin yin jima i
tsakanin ma aurata na taimakawa wajan rage
hawan jini lokacin da yake hauhawa.
.
.
2 HUCE WAHALA.
ldan maigida yadawo daga ofice ko kasuwa ya dawo da wata wahala mai wuyar gaske kuma yana so ya huta.To SAi
yayi
wanka. Yaci abinci ya kuma sha ruwa ko
lemo.sai ya sadu da matarsa.ko shakka babu
zai samu wani irin hutu da bacci mai dadi da kuma debe wahala.
.
.
3- KARFAFA GARKUWAR JIKI.
mazaje
magidanta
masu yin jima i akai-akai sunfi yawan sinadarin antibioty acikin jikinsu
fiye da wanda basa yin jima i kamar yawan
nasu.shidai wannan sinadarin amfaninsa
shine
kare jikin dan adam daga cututtuka(germ,
viruses
and others)masu kai farmaki acikin jiki su
cutar
da lafiya.wato garku wane ga jikin dan adam,to
saidai yana da kyau mutum ya yawaita cin
abinci da zai kara masa lafiyar jima i wanda zan
kawosu anan gaba.Kuma mutum yarinka
hutawa don samun cikkiyar lafiya da ni'ima.
.
.
4 GYARA RUWAN MANIYYI.
Mutumin dake saduwa da
lyalansa akai-akai ilimi ya nuna cewa
maniyyinsu na kara inganci da lafiya, zai samu
sabon maniyi ya zubda tsohon maniyyin,haka
zai iya taimakawa sosai wajan saurin samun
juna biyu ga uwargida.Haka kuma sabunta
saduwa da uwar gida na kara mata sha'awa
da ni'ima(wato Vaginal Lubrication)domin saduwa da
mai gida cikin sauki.
.
.
5-RAGE CIWO.
Jima'i na rage radadin ciwo kamar irin ciwon jiki ko na baya da sauransu. A lokacin
da mutum yayi inzali jikinsa na samar da wani
sinadari(HORMONE OXYTOCIN), wannan
sinadarin yana taimakawa sosai wajan samar da
wani sinadarin kuma(ENDORPHNS)Wanda
yakeda tasiri kamar na maganin Asprin da
Panadol(pain relieve)masu rage zafin
ciwo. Jima'i
maganine mai karfi a ciwo ajikin mutum.ldan
mutum yana so ya gane gaskiyar wannan
zance to idan yana jin wani ciwo sai ya gwada yin
jima da matarsa ya gani.
.
.
6- RAGE KIBA
Yawan jima'i na sa rama.Kada
mu manta da cewa jima'i wani nau'i ne na
matse
jiki, yana kone sinadaran kuzari(calories)
wanda
ta ruwar su ajiki ba tare da amfani da suba ke
haifar da kiba (weigh gain).
Jima'i na tsawon
rabin awa na kone amfani da kimanin 75
ko150 na sinadarin. An yi kiyasi mutum na
kone
sinadarin kimanin 129 ayayin da yake tafiya
akasa na tsawan rabin awa.Yawan kiba na da
illa sosai ga lafiya.Yana haddasa ciwuka
kamar ciwonzuciya da ciwon suga.To masu kiba ga watadama
ta samu, jima'i wata hanya ce ta rage kiba.
.
.
7 GYARA FATA-Yin jima'i nasa fatar jiki tayi kyau da sheki ta dinga kyalli.
.
.
8 GYARA MAFITSARA Jima'i yana gyara
mafitsarar mata domin su rika yin bawali yadda ya kamata.
.
.
Amma a lura.
Wannan bayanai da suka gabata ba suna nuni
ga
cewa mutum ya yawaita yin jima iba, yawan
yin
jima i na iya sanya mutum yatsotse ya rame
ya
kuma rasa wasu sinadrai masu muhimmanci
ajikinsa.
.
.
Nemi karin bayani daga malamain addini da
kuma likitoci akan adadin yawan jima in da
mutum ya kamata yarinka yi asati don
cikakkiyar
lafiya da ni'ima.
.
.
Ya kuma kamata a ce sun iya kwanciya kala-kala don hakan na kara dankon soyayya kuma yana rashin gajiya da jima'i.
.
.

Da fatan Allah ya bai wa dukkan ma'aurata zaman la
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts