*admin maijidda bello*✍️
FILLIN GIRKE GIRKE 🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘
*Tuwon madara*😋😋😋
Kayan haɗi:
Madarar gari
Sukari
Filebo
Yadda ake haɗawa:
A mataki na farko sai a ɗora ruwa ɗan daidai a wuta sai a zuba sukari ya tafasa har sai ruwan ya yi kauri, sai a zuba filebo kaɗan a kawo madara ana zubawa ana tuƙawa kamar yadda ake tuƙa tuwo har sai ya yi tauri daidai misali, kar ya yi ruwa, sai a nemi tire a shafa man gyaɗa sai a zuba dafaffen sukarin a kai a yanka daidai yadda ake so.
*admin maijidda bello *✍️