NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

SHAWARA ZUWA GA YAN MATA

Kowace mace bata so ace tayi aure ta fito,sannan kowace mace takanso tayi alfahari da uban ya’yanta a sameshi mutum da ya hada abubuwa (3) haka shima yanaso ace matarsa ta hada abubuwa guda (3) sannan tafishi aubuwa guda (3) shima ya fita da (3) wadannan abubuwa (12) inda akayi sa’a ma’aurata suka hadasu to aure yakan dade bai samu tangarda ba.
Ya’yar’uwa kifara duba wadannan abubuwa guda (3) a halayyar Wanda kikeso yazama mijinki1-Amanarsa
2-Addininshi
3-Gaskiyarshi
Babu laifi idan kikayi bincike akan san’arsa domin tsabtace abinda zai kawo muku kuci ke da ya’yanku .
An aso kuma ki kasance da wadannan abubuwa guda (3) Dan dasu mutum yake zama cikkaken mutiny idan kuma mutum ya rasasu yazama mutum mutumi.kuma wannan halaye kece da kanki zaki nutsu kigano su da kanki lokacin da yake zuwa tadi.
To be continue….

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts